速報APP / 教育 / KULA DA LAFIYA

KULA DA LAFIYA

價格:免費

更新日期:2019-02-14

檔案大小:3.7M

目前版本:2.3d

版本需求:Android 4.1 以上版本

官方網站:mailto:zannunmnaseer@gmail.com

Email:https://gist.githubusercontent.com/MedicoGuide/120399557ceec6423fda200414d4f77d/raw/de748c6eb0cddd7b88fbf2924c7ec72ade1a05e6/Privacy%20Policy

聯絡地址:Ishaya Shekari Crescent, 2nd Avenue Gwarinpa, FCT Abuja

KULA DA LAFIYA(圖1)-速報App

Wannan application anyi shine da harshen hausa musamman domin yan uwa hausawa. Ya kunshi tattaunawa akan cututtukan da suke damun al;umma, yadda zaa kare kai daga kamuwa dasu. Ya Kuma kunshi yadda ake rainon ciki tun daga watan farko har izuwa shayarwa. Sannan wannan application ya kunshi bayani da Kuma jan kunne dan gane da amfani da wasu abinci ko Kuma abun sha. Cututtukan sun hada da:

Cutal Olsa (Peptic Ulcer Disease)

Mashashsharar hanji (Typhoid Fever)

Ciwon Koda( Kidney Disease)

KULA DA LAFIYA(圖2)-速報App

Ciwon Hanta ( Liver disease or Hepatitis)

Ciwon Qaba( Hernia)

Ciwon Sugar ( Diabetes)

Ciwon Daji( Cancer)

KULA DA LAFIYA(圖3)-速報App

Macijin ciki( Mai saka yawan cin abinci)

Yadda zaa raini ciki har zuwa haihuwa

kurajen yara( jarirai)

Amfanin kwakwa, Aya, Goruba ajikin dan Adam.

KULA DA LAFIYA(圖4)-速報App

da dai sauransu

KULA DA LAFIYA(圖5)-速報App